Safi al-Din al-Hindi

Safi al-Din al-Hindi
Rayuwa
Haihuwa Indian subcontinent (en) Fassara, 1246
Mutuwa Damascus, 1315 (Gregorian)
Makwanci Sufism cemetery (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Farisawa
Malamai Sirāj al-Dīn Maḥmūd ibn Abī Bakr Urmawī (en) Fassara
Ibn Sab'in (en) Fassara
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a Ulama'u, Islamic jurist (en) Fassara da mutakallim (en) Fassara
Wanda ya ja hankalinsa Abu Hasan al-Ash'ari da Sirāj al-Dīn Maḥmūd ibn Abī Bakr Urmawī (en) Fassara

Safi al-Din al-Hindi al-Urmawi ( Larabci: صفي الدين الهندي الأرموي‎ ) ya kasan ce kuma Wani shahararren Indian Shafi'i - Ash'ari malamin da rationalist theologian .

An kawo Al-Hindi don yin muhawara da Ibn Taimiyya a yayin sauraro na biyu a Dimashƙ a cikin shekara ta,1306. Tajuddin din-Subki, a cikin Tabaqat-Shafi'iyya al-Kubra, ya ba shi rahoton yana cewa: "Haba Ibnu Taimiyya, na ga kai kamar gwara ne kawai. Duk lokacin da na so kwace shi, sai ya kubuta daga wannan wuri zuwa wancan. ”

Tajuddin din al-Subki, Al-Safadi, Shihabuddin din al-Umari, Shamsuddin bin al-Ghazzi, da 'Abd al-Hayy al-Hasani sun yabe shi.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search